bayascript
v2.5.3
Published
Write computer programming in Hausa language
Downloads
36
Maintainers
Readme
Yaren kwamfuta na farko a ƙasar Hausa.
BayaScript yaren kwamfuta ne na Hausa da akayi shi dan sauƙaƙawa Hausawa koyan ƙirkire-ƙirkire cikin sauƙi Bayascript
Bayascript na fassara ayyukansa ne zuwa Node.js. Bayascript na dauke da Command Line Interface wato (CLI) wanda ake amfani dashi wajan magana da Baya compiler
Step1: Sauke NodeJS Node.js
Step2: Sauke VSCode VSCode
Step3: Sauke Bayascript
npm install -g bayascript
Step4: Bude VsCode, install Bayascript extension
Step5: Bude Terminal ko CMD, rubuta bs init
, rubuta sunan project, danna enter key
Step5: Bayascript CLI zai bude sabon project acikin folda, bude folda din acikin VSCODE, rubuta bs start
a Terminal ko CMD sai adanna enter key
Yadda ake amfani da Bayascipt CLI:
bs version = duba version din bayascript
bs start = kunna project
bs start --link = kunna project tare da daukar sababbin dependencies
bs install = sauke package ko dependency
bs build = kammala aikin bayascript
Saka doka a Bayascript(Condition)
bar daidaiNe=eh
idan(daidaiNe){
nuna('Yayi, nagode')
}
akasi{
nuna('Aa bai yi ba fa')
}
Yadda ake irga Jerri(Array):
bar sunaye=['Sani','Abubakar']
sunaye.kowanne((suna)=>{
nuna(suna)
})
Ko kuma while loop
bar i=0
matukar(i<10){
nuna(i)
i++;
}
Yadda ake kirkirar sabar express:
konst express = shigoda('express')
konst app = express()
konst port = 3001
app.bada('/', (req, res) => {
res.aika('Alhamdulillah! GET yayi')
})
app.karbi('/', (req, res) => {
res.aika('Alhamdulillah! POST yayi')
})
app.gyara('/', (req, res) => {
res.aika('Alhamdulillah! PUT yayi')
})
app.goge('/', (req, res) => {
res.aika('Alhamdulillah! DELETE yayi')
})
app.saurari(port, () => {
nuna(`Sever ta fara aiki a kan port ${port}`)
})
Karin Bayani
Wanne shine Node.js module available through the npm registry.
Dakko Nodejs daga Intanet.
$ npm install bayascript -g
Alfanun Bayascript
- Amfani da yaren hausa
- Tsare-tsare masu kyau
- Ƙir-ƙirar manhajoji a saukake
- Rubuta kadan samu aiki dayawa
- Yana aiki a kowacce server ko kwamfuta
## Bayanai akan Bayascript
BayaScript yaren komfuta ne da kamfanin Syrol Technologies Ltd dake zaune a jihar Kano ya ƙirƙira domin sauƙaƙawa Hausawa koyen haɗa manhajojin waya da na yanar gizo-gizo cikin yaren Hausa. Bayascript na aiki ne da JavaScript a karkashi ne, Bayascript ya daɗa faɗaɗa yaren JavaScript, yana ɗauke da duka abubuwan Javascript da kuma ƙari mai yawa. Da Bayascript yanzu mutum zai iya ƙirƙkirar manhaja cikin sauki da yaren Hausa
## Gudunmawa
Idan kuna so kuyi contributing ku tura mana sakon email ta [email protected], zamu hada meeting daku sannan mu baku damar fara saka taku gudun mawar
Github Repository
$ git clone https://github.com/syroltech/bayascript.git $ cd bayascript
Bayascript na maraba da duk wanda ya shiya bada gudunmawar sa mai ma'ana. Musamman ma gudunmawar bunkasa aikin tare da haɓaka shi, kama daga ƙari, gyare-gyare ko tallatashi.
## Mutanen da kamfanunuwan da ke jagorantar Bayascript
Kanfanin da ya samar da Bayascript shine [Syrol Technologies Ltd](https://syroltech.com)
Wanda yake jagorantar aikin Bayascript shine [Rabiu Aliyu](https://www.linkedin.com/in/aliyura/)
## Lasisi
[ISC](LICENSE)